Kundin Tarihi Na Malam Aminu Ibrahim Daurawa Lengkap

Versi Terbaru

Versi
Memperbarui
4 Feb 2025
Kategori
Google Play ID
Instal
10.000+

App APKs

OKvip Kundin Tarihi APP

Manhajar Karatun Sheikh Daurawa Na Kundin Tarihi Wanda ya bada tarihin annabatar Annabi Muhammad da Sahabbansa tara da yakoki da akayi lokacin yada addinin musulunci.

Ku ilimantu da cikakken audio na jerin karatun malam Wanda yayiwa take da kundin tarihi daya kunshi darusa 48.

Kada ku manta ku turawa yan uwa domin suma su amfana da wannan manhaja.

Dan Allah kada ku manta ku turawa yan uwa musulamai domin suma su amfana.
Baca selengkapnya

Iklan